An taskan ce wannan muƙalar a cikin jerin Muƙaloli_masu_kyau a Hausa Wikipedia
Ana sa ran wata rana wannan muƙalar zata kasance a Babban Shafin Muƙalar mu a yau |
Dutsen Zuma | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 700 m |
Topographic prominence (en) | 300 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°07′49″N 7°14′02″E / 9.1304161°N 7.2339461°E |
Mountain range (en) | Jos Plateau |
Kasa | Najeriya |
Territory | Jihar Neja da Babban Birnin Tarayya, Najeriya |
Geology | |
Material (en) | granite (en) |
[1][2]Zuma Rock babban dutse ne wanda yake a Jihar Neja[3] a kusa da babban birnin tarayyar Abuja[4],[5] Nigeria.[5] Dutsen yana kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna[6] daga unguwar Madalla, kuma a wasu lokutan ana kiranta da "Kofar Abuja daga Suleja[7]". Dutsen Zuma yana da tsawo kusan 300 metres (980 ft) sama da kewayen sa.[2]
<ref>
tag; no text was provided for refs named :2
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search